Home > Terms > Hausa (HA) > Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935

Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935

Kuma ana kiranta da "Dokar Wagner", daga sunan wanda ya dauki nauyinta wato Sanata Robert Wagner na New York Wannan doka na da mahimmancin gaske domin ta sauya tunanin gwamnati akan kungiyoyin kwadago. Dokar ta haifar da Sashin Dangantaka Tsakanin 'yan kwadago ta kasa mai gurin tabbatar da hakkin ma'aikata su kafa kungiya ta kashin kansu kuma su shiga yarjejeniyar aiki da masu bada aiki.

0
Adăugare la Glosarul Meu

Ce doriţi să spuneţi?

Trebuie să vă conectaţi pentru a publica în discuţii.

Termeni la ştiri

Termeni dezvoltaţi